Maa sha Allah, gwanin sha'awa, abun burgewa. Kalla yadda ake wanke Masallacin ka'abah, shin aka ɗauke ka aiki zaka iya yi ?
Ya Allah muna roƙon ka, ka azurtamu daxuwa ɗakinka kafin kaɗau ranmu 🤲🏿🤲🏿
Ga wasu hotuna a ƙasa 👇🏿👇🏿
Muna roƙon Allah ya Kiramu zuwa wajennan ameen.





Comments
Post a Comment