Min menu

Pages

Yasan Rijiya A Jihar Kano Yayi Tashin Gauron Zabi Daga ₦3500 Zuwa ₦10,000.

 



Yasan Rijiya A Jihar Kano Yayi Tashin Gauron Zabi Daga ₦3500 Zuwa ₦10,000.


Abdulwahab Sa'id Ahmad


Jihar Kano ta daɗe tana Fama da Matsalar Ruwan Sha Inda wasu unguwannin suka shafe Sama da shekara talatin babu Ruwan fanfo a yankunan su, sukan sayi Ruwa jarka Daya N150 akullun magidanci yakan kashe Sama da N30,000 a sayen Ruwan amfani a gida a wata guda.


“Sukuwa Matasa yanzu sun afka sana'ar yasa da haƙar Rijiya gadan-gadan, wasu yara dake sana'ar yasar sunce akwai wahala shiga Rijiya domin iskar Shaƙa rabi take dawowa, gashi ko ka shiga da wayar Hannu babu service a ciki kuma na Waje baifiye jiyo maganarka ba.

Comments