Matashin Dan Agajin jihar Katsinan nan kenan da a baya ya tsinci makudan kudi an kaisa Aikin hajji.. Daily news 11 June 2024 (0) Matashin Dan Agajin jihar Katsinan nan kenan da a bara ya tsinci makudan kudi a Sansanin Mahajjatan jihar kuma ya mayar wa masu shi. A yanzu haka ya na aikin Hajjin bana.Shiyasa duk yadda za'ai mu rike gaskiya. twitter whatsapp pinterest linkedin tumblr line Email Copy the link Comments
Comments
Post a Comment