Min menu

Pages

Nine Mafi Jarumta A Nigeria Wanda Yaje Makka A Keke Cewar Legend.......

 



Nine Mafi Jarumta A Nigeria Wanda Yaje Makka A Keke Cewar Alhaji ibobo.


Kamar yadda kuka sani, Alhaji ibobo wani mutun ne wanda yake zagaye a kafa ko a keke wanda har yaje Makkah a keke, wanda aka taya keken sa miliyoyi da yawa yaƙi sayarwa.



Shin matasa me zakuce game da wannan lamarin? Shin zaka iya bin Alhaji ibobo ku 

tafi?

Comments